Rishi Sunak ya zama sabon firaministan Birtaniya

0
48

An zabi Rishi Sunak a matsayin sabon shugaban jam’iyyar ‘Conservative Party’ kuma yanzu an nada shi a matsayin firaministan Birtaniya.

An sanar da shi a matsayin sabon shugaban Firaministan na Birtaniya a cikin wani sako da jam’iyyar Conservatives ta wallafa a yau ranar Litinin.