HomeLabaraiEl-rufai ya amince da nadin wazirin garin Jere a matsayin sabon sarkin...

El-rufai ya amince da nadin wazirin garin Jere a matsayin sabon sarkin masarautar Jere

Date:

Related stories

INEC ta ce ba a kammala zabe a jihar Adamawa ba

Hukumar zaben Najeriya INEC, ta ayyana zaben gwamnan jihar...

An kashe ‘yan sanda 2, da dama sun raunata a wata arangama da sojoji a Taraba

A ranar Litin ne wasu sojoji suka kashe ‘yansanda...

Gwamna Zulum ya sake lashe zaben gwamna a jihar Borno

Sakamakon da hukumar zabe mai zaman kanta ta sanar...

Sojoji sun kashe hatsabinin dan ta’adda Umaru Nagona

Dakarun sojin Najeriya sun hallaka, Umaru Nagona, daya daga...

An kona gidan mawakin siyasa Rarara a Kano

Wasu da ake zargi ’yan daba ne sun banka...

Gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-ruf’i, ya tabbatar da maigirma Wazirin Jere a matsayin sabon Sarkin Jere.

Wazirin Jere, Alh. Abdullahi Daniya, wanda shi ne ke rike da masarautar ta jere na tsawon shekaru takwas tun bayan Jinyar marigayi Mai martaba Sarkin Jere, Dr. Sa’ad Usman OFR, har zuwa wannan rana.

Gwamnatin Jihar Kaduna ta tabbatar da nadin Wazirin Jere, Alh. Abdullahi Daniya a matsayin wanda zai maye gurbin marigayi Dr. Sa’ad Usman.

Mun samu sanarwar tabbatar da nadin sabon Sarkin naa Jere daga Jami’in watsa labarai na masarautar, Ahmad Abdulkarim Dalhat, a ranar Juma’a, 11 ga Nuwambar 2022.

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Latest stories