Yadda dan Chana ya ce ya kashewa Ummita miliyan N120

0
58

A ci gaba da sauraron karar kisan gillar da akeĀ  zarginĀ  wani dan kasar Chana da yi wa wata bakanuwa (Ummita), wanda ake zargin ya bayyana yadda ya kashe wa marigayiyar miliyoyin Naira.

Ko kun san a ikirarin dan Chana harda bayyana cewa ya na baiwa marigayiya Ummita alawus din Naira dubu dari duk mako.

ku biyomu domin samun cikakkun labaran a nan gaba.