Qatar 2022 – Jadawali da sakamakon wasannin kofin Duniya

0
71

A yau Lahadi, 20 ga watan Nuwamba za a take gasar Kofin Duniya ta 2022 a Qatar da ke Gabas ta Tsakiya.

Tawagar ƙasashe 32 ne ke fafatawa a gasar da za a yi karo na 22 a tarihi, kuma karon farko da ake yin ta a wata ƙasar Larabawa.

Ƙasashen Afirka a gasar su ne Ghana da Senegal da Kamaru da Moroko da Tunisiya.

Sili ɗaya ƙwale

 • Zagaye na biyu
  • 3 DIS, 15:00 GMT

   1º A RUKUNIN A
   2º A RUKUNIN B
   (Filin wasa na Khalifa)
  • 3 DIS, 19:00 GMT

   1º A RUKUNIN C
   2º A RUKUNIN D
   (Filin wasa na Ahmad Bin Ali)
  • 4 DIS, 15:00 GMT

   1º A RUKUNIN D
   2º A RUKUNIN C
   (Filin wasa na Al Thumama)
  • 4 DIS, 19:00 GMT

   1º A RUKUNIN B
   2º A RUKUNIN A
   (Filin wasa na Al Bayt)
  • 5 DIS, 15:00 GMT

   1º A RUKUNIN E
   2º A RUKUNIN F
   (Filin wasa na Al Janoub)
  • 5 DIS, 19:00 GMT

   1º A RUKUNIN G
   2º A RUKUNIN H
   (Filin wasa na 974)
  • 6 DIS, 15:00 GMT

   1º A RUKUNIN F
   2º A RUKUNIN E
   (Filin wasa na Education City)
  • 6 DIS, 19:00 GMT

   1º A RUKUNIN H
   2º A RUKUNIN G
   (Filin wasa na Lusail)
 • Zagayen daf da na kusa da karshe
  • 9 DIS, 15:00 GMT

   Ta daya a rukunin E da ta biyu a rukunin F
   Ta daya a rukunin G da ta biyu a rukunin F
   (Filin wasa na Education City)
  • 9 DIS, 19:00 GMT

   Ta daya a rukunin A da ta biyu a rukunin B
   Ta daya a rukunin C da ta biyu a rukunin D
   (Filin wasa na Lusail)
  • 10 DIS, 15:00 GMT

   Ta daya a rukunin F da ta biyu a rukunin E
   Ta daya a rukunin H da ta biyu a rukunin G
   (Filin wasa na Al Thumama)
  • 10 DIS, 19:00 GMT

   Ta daya a rukunin B da ta biyu a rukunin A
   Ta daya a rukunin D da ta biyu a rukunin C
   (Filin wasa na Al Bayt)
 • Zagayen kusa da karshe
  • 13 DIS, 19:00 GMT

   Nasara a kwata-fainal 1
   Nasara a kwata-fainal 2
   (Filin wasa na Lusail)
  • 14 DIS, 19:00 GMT

   Nasara a kwata-fainal 3
   Nasara a kwata-fainal 4
   (Filin wasa na Al Bayt)
 • Takarar na uku
  • 17 DIS, 15:00 GMT

   Rashin nasara a semi-fainal 1
   Rashin nasara a semi-fainal 2
   (Filin wasa na Khalifa)
 • Wasan ƙarshe
  • 17 DIS, 15:00 GMT

   Nasara a semi-fainal 1
   Nasara a semi-fainal 2
   (Filin wasa na Lusail)

Matakin rukuni

  • Rukunin A

   Rukunin A
   Kasa Wasan da suka buga Nasara Rashin Nasara Canjaras Bambancin ƙwallaye Maki
   Qatar 0 0 0 0 0 0
   Ecuador 0 0 0 0 0 0
   Senegal 0 0 0 0 0 0
   Netherlands 0 0 0 0 0 0
   • 20 NUW, 16:00 GMT

    Qatar
    Ecuador
    (Filin wasa na Al Bayt)
   • 21 NUW, 16:00 GMT

    Senegal
    Netherlands
    (Filin wasa na Al Thumama)
   • 25 NUW, 16:00 GMT

    Qatar
    Senegal
    (Filin wasa na Al Thumama)
   • 25 NUW, 16:00 GMT

    Netherlands
    Ecuador
    (Filin wasa na Khalifa)
   • 29 NUW, 15:00 GMT

    Ecuador
    Senegal
    (Filin wasa na Khalifa)
   • 29 NUW, 15:00 GMT

    Netherlands
    Qatar
    (Filin wasa na Al Bayt)
  • Rukunin B

   Rukunin B
   Kasa Wasan da suka buga Nasara Rashin Nasara Canjaras Bambancin ƙwallaye Maki
   Ingila 0 0 0 0 0 0
   Iran 0 0 0 0 0 0
   Amurka 0 0 0 0 0 0
   Wales 0 0 0 0 0 0
   • 21 NUW, 13:00 GMT

    Ingila
    Iran
    (Filin wasa na Khalifa)
   • 21 NUW, 19:00 GMT

    Amurka
    Wales
    (Filin wasa na Ahmad Bin Ali)
   • 25 NUW, 10:00 GMT

    Wales
    Iran
    (Filin wasa na Ahmad Bin Ali)
   • 25 NUW, 19:00 GMT

    Ingila
    Amurka
    (Filin wasa na Al Bayt)
   • 29 NUW, 19:00 GMT

    Iran
    Amurka
    (Filin wasa na Al Thumama)
   • 29 NUW, 19:00 GMT

    Wales
    Ingila
    (Filin wasa na Ahmad Bin Ali)
  • Rukunin C

   Rukunin C
   Kasa Wasan da suka buga Nasara Rashin Nasara Canjaras Bambancin ƙwallaye Maki
   Argentina 0 0 0 0 0 0
   Saudiyya 0 0 0 0 0 0
   Mexico 0 0 0 0 0 0
   Poland 0 0 0 0 0 0
   • 22 NUW, 10:00 GMT

    Argentina
    Saudiyya
    (Filin wasa na Lusail)
   • 22 NUW, 16:00 GMT

    Mexico
    Poland
    (Filin wasa na 974)
   • 26 NUW, 13:00 GMT

    Poland
    Saudiyya
    (Filin wasa na Education City)
   • 26 NUW, 19:00 GMT

    Argentina
    Mexico
    (Filin wasa na Lusail)
   • 30 NUW, 19:00 GMT

    Poland
    Argentina
    (Filin wasa na 974)
   • 30 NUW, 19:00 GMT

    Saudiyya
    Mexico
    (Filin wasa na Lusail)
  • Rukunin D

   Rukunin D
   Kasa Wasan da suka buga Nasara Rashin Nasara Canjaras Bambancin ƙwallaye Maki
   Faransa 0 0 0 0 0 0
   Australiya 0 0 0 0 0 0
   Denmark 0 0 0 0 0 0
   Tunisia 0 0 0 0 0 0
   • 22 NUW, 13:00 GMT

    Denmark
    Tunisia
    (Filin wasa na Education City)
   • 22 NUW, 19:00 GMT

    Faransa
    Australiya
    (Filin wasa na Al Janoub)
   • 26 NUW, 10:00 GMT

    Tunisia
    Australiya
    (Filin wasa na Al Janoub)
   • 26 NUW, 16:00 GMT

    Faransa
    Denmark
    (Filin wasa na 974)
   • 30 NUW, 15:00 GMT

    Australiya
    Denmark
    (Filin wasa na Al Janoub)
   • 30 NUW, 15:00 GMT

    Tunisia
    Faransa
    (Filin wasa na Education City)
  • Rukunin E

   Rukunin E
   Kasa Wasan da suka buga Nasara Rashin Nasara Canjaras Bambancin ƙwallaye Maki
   Spain 0 0 0 0 0 0
   Costa Rica 0 0 0 0 0 0
   Jamus 0 0 0 0 0 0
   Japan 0 0 0 0 0 0
   • 23 NUW, 13:00 GMT

    Jamus
    Japan
    (Filin wasa na Khalifa)
   • 23 NUW, 16:00 GMT

    Spain
    Costa Rica
    (Filin wasa na Al Thumama)
   • 27 NUW, 10:00 GMT

    Japan
    Costa Rica
    (Filin wasa na Ahmad Bin Ali)
   • 27 NUW, 19:00 GMT

    Spain
    Jamus
    (Filin wasa na Al Bayt)
   • 1 DIS, 19:00 GMT

    Costa Rica
    Jamus
    (Filin wasa na Al Bayt)
   • 1 DIS, 19:00 GMT

    Japan
    Spain
    (Filin wasa na Khalifa)
  • Rukunin F

   Rukunin F
   Kasa Wasan da suka buga Nasara Rashin Nasara Canjaras Bambancin ƙwallaye Maki
   Belgium 0 0 0 0 0 0
   Canada 0 0 0 0 0 0
   Moroko 0 0 0 0 0 0
   Croatia 0 0 0 0 0 0
   • 23 NUW, 10:00 GMT

    Moroko
    Croatia
    (Filin wasa na Al Bayt)
   • 23 NUW, 19:00 GMT

    Belgium
    Canada
    (Filin wasa na Ahmad Bin Ali)
   • 27 NUW, 13:00 GMT

    Belgium
    Moroko
    (Filin wasa na Al Thumama)
   • 27 NUW, 16:00 GMT

    Croatia
    Canada
    (Filin wasa na Khalifa)
   • 1 DIS, 15:00 GMT

    Canada
    Moroko
    (Filin wasa na Al Thumama)
   • 1 DIS, 15:00 GMT

    Croatia
    Belgium
    (Filin wasa na Ahmad Bin Ali)
  • Rukunin G

   Rukunin G
   Kasa Wasan da suka buga Nasara Rashin Nasara Canjaras Bambancin ƙwallaye Maki
   Brazil 0 0 0 0 0 0
   Serbia 0 0 0 0 0 0
   Switzerland 0 0 0 0 0 0
   Kamaru 0 0 0 0 0 0
   • 24 NUW, 10:00 GMT

    Switzerland
    Kamaru
    (Filin wasa na Al Janoub)
   • 24 NUW, 19:00 GMT

    Brazil
    Serbia
    (Filin wasa na Lusail)
   • 28 NUW, 10:00 GMT

    Kamaru
    Serbia
    (Filin wasa na Al Janoub)
   • 28 NUW, 16:00 GMT

    Brazil
    Switzerland
    (Filin wasa na 974)
   • 2 DIS, 19:00 GMT

    Kamaru
    Brazil
    (Filin wasa na Lusail)
   • 2 DIS, 19:00 GMT

    Serbia
    Switzerland
    (Filin wasa na 974)
  • Rukunin H

   Rukunin H
   Kasa Wasan da suka buga Nasara Rashin Nasara Canjaras Bambancin ƙwallaye Maki
   Portugal 0 0 0 0 0 0
   Ghana 0 0 0 0 0 0
   Uruguay 0 0 0 0 0 0
   Koriya ta Kudu 0 0 0 0 0 0
   • 24 NUW, 13:00 GMT

    Uruguay
    Koriya ta Kudu
    (Filin wasa na Education City)
   • 24 NUW, 16:00 GMT

    Portugal
    Ghana
    (Filin wasa na 974)
   • 28 NUW, 13:00 GMT

    Koriya ta Kudu
    Ghana
    (Filin wasa na Education City)
   • 28 NUW, 19:00 GMT

    Portugal
    Uruguay
    (Filin wasa na Lusail)
   • 2 DIS, 15:00 GMT

    Ghana
    Uruguay
    (Filin wasa na Al Janoub)
   • 2 DIS, 15:00 GMT

    Koriya ta Kudu
    Portugal
    (Filin wasa na Education City).