LabaraiWasanni Arsenal za ta aro Camavinga daga Real Madrid By Usman Zunnurayn - January 21, 2023 0 116 FacebookTwitterPinterestWhatsApp Arsenal na sha‘awar kulla yarjejeniya ta ban mamaki ta dauko aron dan wasan tsakiya na Real Madrid daFaransa Eduardo Camavinga, domin kara karfafa kungiyar zuwa karshen kakar nan. (Evening Standard)