Abubuwa 5 da zaku so ku ji a ganawar gwamnan CBN da shugaba Buhari a Daura

0
226

* Sauya Kuɗi: masu tarin maƙudan kuɗi kadai na halas kamar ‘Yan Kasuwa kaɗai aka ƙarawa wa’adi daga 10 zuwa 17 ga fabarairu.

Ganawar Gwamnan CBN Da Shugaba Buhari A Daura, Lahadi 29, Ga Janairun 2023.

* Zuwa Yanzu, ‘Yan Nijeriya sun mayar tsoffin kudi kimanin tiriliyan 2.7.

* CBN ya ce sun samu nasarar sauya tsoffin kuɗi da kashi 75 cikin 100 zuwa yau Lahadi 29, ga Janairun 2023.

* A 2015, Tsabar kuɗi tiriliyan 1.4 kaɗai ke yawo hannun jama’a, abin ya ninninka zuwa 3.23 a shekarar 2022 – Rahoton CBN.

* Shugaban Ƙasar da ba ya cin hanci ne kaɗai zai amince a sauya kuɗi – Cewar gwamnan CBN.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here