Yadda ake canzar da kudin Dala zuwa Naira a yau Litinin

0
278
farashin Dala zuwa naira
farashin Dala zuwa naira

Farashin bakar kasuwar Dala zuwa Naira a yau,30 ga Janairu, 2023

(USD zuwa NGN) Darajar canjin kudaden a bakar kasuwa a yau;

Farashin siyarwa 740

Farashin siya 720

Dalar Amurka zuwa Naira na canzawa kowane sa’o’i. Farashin musaya yana jujjuyawa, ya danganta da adadin daloli da ake da su da kuma bukatarsu.

Wannan yana nufin canjin da kuke saya da sayar da dala na iya zama sa’o’i daban-daban haka zalika zai iya hawa zai iya sauka.

Zaku iya samun dukkan bayanai da kuma farashin dala a halin yanzu akan naira a wannan shafin, gami da farashin CBN da kuma farashin bakar kasuwa.

Yadda aka canzar da kudaden a jiya Lahadi;

Yadda ake canzar da kudin Dala zuwa Naira a yau Lahadi

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here