LabaraiDA DUMI-DUMI DA DUMI-DUMI: Kotun koli ta dakatar da wa’adin CBN akan tsoffin takardun kudi By Usman Zunnurayn - February 8, 2023 0 155 FacebookTwitterPinterestWhatsApp Kotun kolin Najeriya ta dakatar da gwamnatin tarayya daga aiwatar da wa’adin ranar 10 ga watan Fabrairu na tsohon takardun kudi na Naira 200, 500, da 1000. Karin bayani na nan tafe…