Yadda dan majalisar tarayya yasha da kyar a Zariya

Wani Dan Majalisar Dattawa Ya Sha Da Kyar A Anguwar Jushin dake karamar hukumar Zaria ta jihar Kaduna. Hon. Dakta Abbas Tajuddeen (Iyan Zazzau) Dan majalisa ne mai Wakiltar Mazabar Karamar Hukumar Zaria. Dan majalissar Wakilan ya sha da kyar ne a ranar lahadin da ta gabata a Anguwar (Jushin Ciki) in da daruruwar matasan … Continue reading Yadda dan majalisar tarayya yasha da kyar a Zariya