Kasuwanci ya mutu idan ana kin karbar tsofaffin kudi – Dan kasuwa

0
188

’Yan Najeriya sun shiga wani hali bayan bankuna da wasu ’yan kasuwa sun dain karbar tsofaffin kudin da aka sauya.

‘Yan kasuwa marasa karfi suna kokawa tare da Allah wadai da wannan lamari na kauracewa ta’ammali da tsofaffin kudi a cikin kasuwanci, kuma hakan ba komai yake haifarwa ba balle karyewar kasuwanci, domin kuwa idan ma kai ka karba a wajen masu siyayya to kai idan ka tara ka kai banki ba za su karba ba.

Me ya sa wasu mutanen da bankuna suka daina karbar kudin, alhali Kotun Koli ta dage lokacin haramta amfani da su?

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here