Manoma sun koka bisa yadda dabbobin daji ke cinye musu amfanin gona

0
141

Manoma a jihar Cross River na fuskantar matsalar ta’adin da dabbobi ke yiwa gonakinsu a kananan hukumomin Boki da Akamkpa.

Mazauna yankunan dai, na zargin nau’in dabbobi irin su Gwaggon biri da Giwayen dake tsallakowa daga kasar Kamaru ne, ke musu wannan mummunar barna.

Bisa bayanan da suka yiwa wakilin RFI, wannan barna da dabbobin ke musu na haifar musu da kalubale wajen girbe amfanin gonakinsu.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here