DA DUMI-DUMI: Kotu ta yi watsi da buƙatar APC da Dr. Gawuna kan shari’ar zaɓen Abba Kabir Yusuf

0
118

Kotun sauraron ƙararrakin zaɓe ta yi watsi da da buƙatar Jami’yyar APC da ɗan takararta na Gwamnan Kano Dr. Nasiru Yusuf Gawuna na ƙalubalantar nasarar zaɓeɓɓen Gwamnan Kano Engr. Abba Kabir Yusuf.

A zaman shari’ar a yau Kotun tace APC bata bi ƙa’idar shigar da ƙara ba, saboda haka ta yi watsi da buƙatarsu na ƙalubalantar zaɓen.

Ƙarin bayani na tafe.

Freedom Radio.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here