Wadanda aka bai wa jan kati da yalo a Premier League ta bana

0
86

Ranar Lahadi aka kammala gasar Premier League ta kakar 2022/23, wanda Manchester City ta lashe.

Tuni aka samu wadanda suka bar premier league a kakar da aka karkare, za su koma buga Championship a badi.

Sai dai kuma an bai wa ‘yan wasa da yawa jan kati da kuma mai ruwan dorawa a wasannin bana.

Hakan ne ya sa muka hada muku wasu jerin ‘yan kwallon Premier League da suka karbi katin gargadi da yawa da wadanda aka bai wa jan kati a kakar nan.

Jerin goman farko a ‘yan wasan da suka karbi kati mai ruwan dorawa:

Kungiya Yawan katin Yawan laifi Kungiya

  • Joao Palhinha 14 48 Fulham
  • Joelinton 12 65 Newcastle
  • Rúben Neves 12 38 Wolves
  • Nelson Semedo 11 47 Wolves
  • Fabinho 11 53 Liverpool
  • Adam Smith 11 29 Bournemouth
  • James Maddison 10 31 Leicester
  • Moisés Caicedo 10 65 Brighton
  • Conor Gallagher 9 23 Chelsea
  • Boubakary Soumaré 9 33 Leicester

Jerin goman farko da aka bai wa jan kati a gasar Premier League:

Kungiya Yawan kati Yawan laifi Kungiya

  • Casemiro 2 48 Man Utd
  • Nathaniel Chalobah 1 2 Fulham
  • Lucas Moura 1 3 Tottenham
  • James Tomkins 1 3 Crystal Palace
  • Mason Holgate 1 9 Everton
  • Shandon Baptiste 1 11 Brentford
  • Luis Sinisterra 1 14 Leeds
  • João Félix 1 15 Chelsea
  • Diego Costa 1 29 Wolves
  • Jonny 1 13 Wolves

Kungiyoyin da suka karbi katin gargadi da yawa guda 84:

  • Leeds United
  • Nottingham Forest
  • Wolverhampton Wanderers

Kungiyoyin da ke da karancin karbar katin gargadi 44:

  • Manchester City
  • West Ham United

Kungiyar da ta karbi jan kati da yawa guda shida a bana:

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here