Yadda ake canzar da kudin Sepa zuwa Naira a yau Talata

0
201
Farashin Sefa zuwa naira
Farashin Sefa zuwa naira

Farashin Separ Nijar zuwa Naira a farashin kasuwar canjin kudade ta Wapa dake Kano a yau, 27 ga Yuni, 2023

Yadda ake canzar da jakar Sepa guda daya zuwa Naira a kasuwar Wapa a yau;

Farashin siya 1,150

Farashin siyarwa 1,170

Farashin na iya sauyawa a kowani lokaci, amma wannan shine farshin yanzu yayin da ake hada wannan rahoton.

Yadda ake canzar da sauran kudade a yau;

https://dailynews24.ng/hausa/2023/06/27/yadda-ake-canzar-da-kudin-yuro-zuwa-naira-a-yau-talata-21/

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here