Yadda ake canzar da kudin Sepa zuwa Naira a yau Juma’a

0
176
Farashin Sefa zuwa naira
Farashin Sefa zuwa naira

Farashin Separ Nijar zuwa Naira a farashin kasuwar canjin kudade ta Wapa dake Kano a yau, 14 ga Yuli, 2023

Yadda ake canzar da jakar Sepa guda daya zuwa Naira a kasuwar Wapa a yau;

Farashin siya 1,210

Farashin siyarwa 1,230

Farashin na iya sauyawa a kowani lokaci, amma wannan shine farshin yanzu yayin da ake hada wannan rahoton.

Yadda ake canzar da sauran kudade a yau;

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here