Farashin Sefa zuwa Naira a yau Asabar

0
231
Farashin Sefa zuwa naira
Farashin Sefa zuwa naira

Farashin Sepa ta Nijar zuwa Naira a farashin kasuwar canjin kudade ta Wapa dake Kano a yau, 16 ga Maris, 2024

Darajar canjin kudaden;

Farashin siya 2,465

Farashin siyarwa 2,480

Farashin na iya sauyawa a kowani lokaci, amma wannan shine farshin yanzu yayin da ake hada wannan rahoton.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here