Farashin Sefa zuwa Naira a yau Asabar

0
340
Farashin Sefa zuwa naira
Farashin Sefa zuwa naira

Farashin Sepa ta Nijar zuwa Naira a farashin kasuwar canjin kudade ta Wapa dake Kano a yau, 23 ga Maris, 2024

Darajar canjin kudaden;

Farashin siya 2,385

Farashin siyarwa 2,400

Farashin na iya sauyawa a kowani lokaci, amma wannan shine farshin yanzu yayin da ake hada wannan rahoton.

Yanayin da musayar kudaden ya kasance a jiya;

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here