Farashin Dala zuwa Naira a yau Lahadi

0
514
Farashin Dala zuwa naira
Farashin Dala zuwa naira

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Dala zuwa Naira a yau, 7 ga Afrilu, 2024

Darajar canjin kudaden;

Farashin siya ₦1,235

Farashin siyarwa ₦1,245

Dalar Amurka zuwa Naira na canzawa kowane sa’o’i. Farashin musaya yana jujjuyawa, ya danganta da adadin daloli da ake da su da kuma bukatarsu.

Wannan yana nufin canjin da kuke saya da sayarwa da dala na iya zama sa’o’i daban-daban haka zalika zai iya hawa zai iya sauka.

Zaku iya samun dukkan bayanai da kuma farashin Dalq zuwa Naira a wannan shafin, gami da farashin CBN.

Yanayin da musayar kudaden ya kasance a jiya;

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here