Farashin Sefa zuwa Naira a yau Litinin

0
320
Farashin Sefa zuwa naira
Farashin Sefa zuwa naira

Farashin Sefa ta Nijar zuwa Naira a farashin kasuwar canjin kudade ta Wapa dake Kano a yau, 15 ga Afrilu, 2024

Darajar canjin kudaden;

Farashin siya 1,785

Farashin siyarwa 1,800

Farashin na iya sauyawa a kowani lokaci, amma wannan shine farshin yanzu yayin da ake hada wannan rahoton.

Yanayin da musayar kudaden ya kasance a jiya;

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here