Farashin Dala zuwa Naira a yau Asabar

1
692
Farashin Dala zuwa naira
Farashin Dala zuwa naira

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Dala zuwa Naira a yau, 4 ga Mayu, 2024

Darajar canjin kudaden;

Farashin siya ₦1,300

Farashin siyarwa ₦1,320

Dalar Amurka zuwa Naira na canzawa kowane sa’o’i. Farashin musaya yana jujjuyawa, ya danganta da adadin daloli da ake da su da kuma bukatarsu.

Zaku iya samun dukkan bayanai da kuma farashin Dala zuwa Naira a wannan shafin, gami da farashin CBN.

Yanayin da musayar kudaden ya kasance a jiya;

1 COMMENT

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here