Fashewar tankar mai ta kashe fiye da mutane 100 a Jigawa

0
82

Akalla mutane 100 sun rasa ransu biyo bayan fashewar tankar mai a garin Majia dake karamar hukumar Taura a jihar Jigawa. 

Fashewar ta auku ne a daren jiya Talata da misalin ƙarfe 11 na dare.

Karanta karin wasu labaran:Ango ya rataye kan sa wata 4 bayan yin aure a Jigawa

Rahotanni na bayyana cewa akalla sama da mutum100 Kuma sun jikata sanadiyar fashewar tankar man, kamar yadda gidan Rediyon Sawaba FM Hadejia suka ruwaito.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here