‘Yan sandan Lagos sun bude mana wuta kuma sun kashe mana mutane – ‘Yan arewa masu achaba

0
109

‘Yan arewa masu sana’ar achaba a jihar Lagos da ke kudancin Najeriya sun shaida wa RFI Hausa cewa, jami’an ‘yan sanda sun bude musu wuta a daidai lokacin da suke kan bakin neman abincinsu, lamarin da suka bayyana a matsayin zalunci tare da yin kira ga gwamnati da ta dauki mataki domin kawo karshen wannan al’amari wanda ya yi sanadiyar mutuwar ‘yan uwansu a cewarsu. Ku kalli bidiyon har karshe don karin bayani.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here