Yadda ake canzar da kudin Dala zuwa Naira a yau Alhamis

0
211

Farashin kasuwar bayan fage Dala zuwa Naira a yau, 29 ga Yuni, 2023

(USD zuwa NGN) Darajar canjin kudaden a kasuwar bayan fage a yau;

Farashin siyarwa ₦767

Farashin siya ₦747

Dalar Amurka zuwa Naira na canzawa kowane sa’o’i. Farashin musaya yana jujjuyawa, ya danganta da adadin daloli da ake da su da kuma bukatarsu.

Wannan yana nufin canjin da kuke saya da sayar da dala na iya zama sa’o’i daban-daban haka zalika zai iya hawa zai iya sauka.

Zaku iya samun dukkan bayanai da kuma farashin dala a halin yanzu akan naira a wannan shafin, gami da farashin CBN da kuma farashin bakar kasuwa.

Yadda aka canzar da kudaden a jiya Laraba;

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here