Kasar Korea ta arewa ta sake harba wani makami mai linzami da safiyar yau.
Hakan na zuwa ne gabanin rantsar da shugaban kasar Korea ta kudu mai makwabtaka.
Kana dai dai lokacin da shugaban kasar Amurka Joe Baiden ke shirin kai ziyara Korea ta kudun.
Shugabannin kudu maso yamma sun cimma matsaya kan zaben 2023
Makamin dai ka iya yin tafiyar kilomita 600.
Wannan shi ne karo na 15 da Korea ta arewar ke harba makami mai linzami dake cin nisan zango.