Banar Kwankwaso ta bayyana a kasar India

0
94

Banner Kwankwaso ta bayyana a kasar India yayin da yan makaranta yan asali garin suke nuna goyon baya gareshi ga neman kujerar shugaban kasa Nigeria duba da yadda suka kasance tare da dalibai da yake kaiwa kasar su domin su karo ilimi.