HomeLabaraiFaduwar Dala: Yadda ake canzar da Dala zuwa Naira a yau Lahadi

Faduwar Dala: Yadda ake canzar da Dala zuwa Naira a yau Lahadi

Date:

Related stories

Abba gida-gida ya lashe zaben gwamnan Kano

Hukumar Zabe ta Kasa, INEC ta sanar da cewa...

INEC na neman ta ce zaben gwamnan Kano ‘Inconclusive’ ne — Kwankwaso

Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar NNPP, sanata Rabiu...

Zaben gwamnan Kano: Ratar kuri’ar da ke tsakanin NNPP da APC

Bayan bayyana sakamakon kananan hukumomi 44 na zaben gwamnan...

Jami’in tattara sakamakon zabe ya yanke jiki ya fadi a hedikwatar INEC a Kano

Jami’in tattara sakamakon zabe, Farfesa Muhammad Yushau na karamar...

Sakamakon zaben gwamnonin jihohin Najeriya

Wannan shafin zai rika kawo muku kammalallen sakamakon zaben...

Farashin bakar kasuwar Dala zuwa Naira a yau,13 ga Nuwamba, 2022

(USD zuwa NGN) Darajar canjin kudaden a bakar kasuwa a Yau;

Farashin siyarwa 670

Farashin siya 650

Dalar Amurka zuwa Naira na canzawa kowane sa’o’i. Farashin musaya yana jujjuyawa, ya danganta da adadin daloli da ake da su da kuma bukatarsu.

Wannan yana nufin canjin da kuke saya da sayar da dala na iya zama sa’o’i daban-daban haka zalika zai iya hawa zai iya sauka.

Zaku iya samun dukkan bayanai da kuma farashin dala a halin yanzu akan naira a wannan shafin, gami da farashin CBN da kuma farashin bakar kasuwa.

 

Yadda aka canzar da kudaden a jiya Asabar;

Faduwar Dala: Yadda ake canzar da Dala zuwa Naira a yau Asabar

 

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Latest stories