Hukumar kwallon kafa ta duniya Fifa za ta gudanar da Gasar Cin Kofin Duniya a Qatar daga 20 ga watan Nuwamba zuwa 18 ga watan Disambar 2022.
Fitattun ‘yan wasa da dama ne za su wakilci kasashensu a karawar da tawagogi 32 za su kece raini a tsakaninsu a karon farko.
A karshen mako na ranar Lahadi 13 ga watan Nuwamba ake sa ran kammala fafatawar mako a Premier da Serie A da Bundesliga da Ligue 1 daga nan sai a yi hutu sai bayan Gasar Kofin Duniya.
BBC tta hada rahoto kan ‘yan wasan da ke jinya, amma za a je da su Qatar da wadanda suka hakura a wasannin bana.
Tawagar Ingila
Wadanda ba za su buga Kofin Duniya ba
- Dominic Calvert-Lewin
- Reece James
- Kyle Walker-Peters
- Ben Chilwell
Wadanda za su je Qatar
Kyle Walker
Kalvin Phillips
Tawagar Wales
Wanda ba zai je Gasar Kofin duniya ba
- Tom Lawrence
Wadanda za su je Qatar
- Gareth Bale
- Joe Allen
Tawagar Faransa
Wadanda ba za su buga Kofin Duniya ba
- N’Golo Kante
- Paul Pogba
- Wesley Fofana
- Anthony Martial
Wadanda za su je Qatar
- Lucas Hernandez
- Raphael Varane
Tawagar Brazil
Wanda zai buga Gasar Cin Kofin Duniya ba
- Richarlison
Tawagar Portugal
Wadanda ba za su buga Kofin Duniya ba
- Diogo Jota
- Pedro Neto
Wadanda za su Qatar
- Pepe
- Nuno Mendes
Tawagar Jamus
Wadanda ba za su buga Kofin Duniya ba
- Timo Werner
- Marco Reus
Wadanda za su je Qatar
- Leroy Sane
- Manuel Neuer.
Tawagar SifaniyaÂ
Wanda ba zai buga Gasar Kofin duniya ba
- Kepa Arrizabalaga
Tawagar Argentina
Wanda ba zai buga Gasar Kofin duniya ba
- Giovani lo Celso
Wanda zai je Qatar
- Paulo Dybala
- Angel di Maria
Tawagar Amurka
Wadanda ba za su buga Gasar Kofin Duniya ba
- Chris Richards
- Daryl Dike
- Miles Robinson
Tawagar Senegal
Wanda zai je Qatar
- Sadio Mane
Tawagar Mexico
Wadanda ba za su buga Gasar Kofin Duniya ba
- Raul Jimenez:
- Jesus Corona
Tawagar Koriya ta Kudu
Wanda zai je Qatar
- Son Heung-min
Tawagar Croatia
Wanda zai je Qatar
- Marcelo Brozovic
Tawagar Uruguay
Wanda zai je Qatar
- Ronald Araujo
Tawagar Poland
Wanda ba zai buga Gasar Kofin duniya ba
- Jakub Moder
Tawagar Canada
Wadanda za su je Qatar
- Atiba Hutchinson
- Alphonso Davies
Tawagar Morocco
Wanda ba zai buga Gasar Kofin duniya ba
- Imran Louza
Tawagar Japan
Wanda ba zai buga Gasar Kofin duniya ba
- Yuta Nakayama.