Kwankwaso, Abba sun lashe zabe a runfunansu da rinajaye mai yawa

1
53

Dan takarar gwamnan jihar Kano na jam’iyyar New Nigeria People’s Party, NNPP, Abba Kabir Yusuf, ya lashe rumfarsa ta zaben dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar, Sen. Rabi’u Musa Kwankwaso a zaben da aka yi ranar Asabar.

A rumfar zabe ta Balabe Haladu, Kwankwaso ya samu kuri’u 110 yayin da Bola Ahmed Tinubu na APC ya samu kuri’u 62.

Shugaban kasa

APC – 62
NNPP – 110

Majalisar Dattawa

APC – 70
NNPP – 106

Wakilai

APC – 67
NNPP – 106.

 

1 COMMENT

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here