LabaraiDA DUMI-DUMI Kotun Birtaniya ta sami Ike Ekweramadu da laifin safarar sassan jikin dan Adam By Usman Zunnurayn - March 23, 2023 0 113 FacebookTwitterPinterestWhatsApp Wata kotun kasar Birtaniya ta sami tsohon Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawan Najeriya, Ike Ekweramadu da matarsa, Beatrice, da laifin safarar sassan jikin dan Adam. Muna tafe da karin bayani…