Labarai Har yanzu akwai yankunan da ke hannun Boko Haram a Najeriya – Rahoto By Adam Usman - May 3, 2023 0 129 FacebookTwitterPinterestWhatsApp Al’ummomin kanana hukumomin Guzamala da Kukawa da ke jihar Borno a Najeriya, sun koka kan cewa har yanzu yankunan su na karkashin ikon mayakan Boko Haram . Wannan dai ya saba da cewar da jami’an tsaro ke yi na cewa sun kwato dukkanin kananan hukumomi 17 da a baya ke karkashin ikon mayakan na Boko Haram, da ke ci gaba dda kai hare-hare a yankin Arewa maso gabashin Najeriyar.
Wannan dai ya saba da cewar da jami’an tsaro ke yi na cewa sun kwato dukkanin kananan hukumomi 17 da a baya ke karkashin ikon mayakan na Boko Haram, da ke ci gaba dda kai hare-hare a yankin Arewa maso gabashin Najeriyar.