Akpabio ya bayyana sunayen shugabannin kwamitocin majalisar Dattawa

0
129

Shugaban Majalisar Dattawan Nigeria Godswill Akpabio ya sanar da sunayen shugabannin kwamitocin majalisar a ranar litinin.

Shugaban Majalisar ya bayyana sunayen ne yayin zaman majalisar na jiya, Jim kadan bayan Amincewa Shugaban kasa Bola Tinubu ya nada ministocin 45 cikin 48 da majalisar ta tantance.

Wadanda aka nada matsayin Shugabannin kwamitocin sun hadar da:

Shugaban Majalisar ta tara Sen. Ahmad Lawan (Defence), tsohon gwamnan jihar Sokoto, Aminu Tambuwal (Housing), sai tsohon gwamnan jihar Edo , Adams Oshiomhole (Interior) .

Sauran su ne Sen Godiya Akwashiki (Airforce), Buhari Abdul-Fata (Aviation), Osita Izunaso (Capital Market), Cyril Fasuyi (Establishment), Seriake Dickson (Ecology/Climate Change), Petroleum Downstream (Jide Ipisagba), Aliyu Wadada (Public Account), Shehu Kaka (Special Duties), Patrick Ndubueze (Works), Solomon Adeola (Appropriations), Musa Sani (Finance), and Abiru Tokunbo (Banking).

Sauran sabbin shugabannin kwamitocin su ne Sen. Isa Jubril (Customs), Elisha Abbo (Culture and Tourism), Victor Umeh (Diaspora), Lawal Usman (Education), Akintunde Yunus (Environment), Ibrahim Bomai (FCT), Sani Abubakar (Foreign Affairs), Banigo Harry (Health), Abubakar Yari, (Water Resources), Enyinaya Abaribe (Power), sai Aliyu Wamakko (Local and Foreign Debts).

Sai kuma Adamu Aliero (Land transport), Daniel Olugbenga (Navy), Barinada Mpigi (Niger Delta), Mohammed Monguno (Judiciary), Yemi Adaramodu (Youths and Sports), Ireti Kingigbe (Women Affairs), Orji Kalu (Privatization), Mustapha Sabiu (Agriculture), Aliyu Bilbis (Communications) and Asuquo Ekpenyong (NDDC).

A kasa kuma sunayen shugabannin kwamitocin ne tare da mataimakansu

Rules and Business — Titus Zam (chairman), Opeyemi Bamidele (deputy)
Senate Services — Sunday Karimi (chairman), Williams Eteng Jonah (deputy)
Ethics and Public Petitions — Okechukwu Ezea (chairman), Khalid Ibrahim Mustapha (deputy)
Public Accounts — Aliu Wadada Ahmed (chairman), Onyeka Peter (deputy)
National Security and Intelligence — Shehu Buba Umar (chairman), Asuquo Ekpenyong (deputy)
Legislative Compliance — Garba Musa Maidoki (chairman), Ede Dafinone (deputy)
Media — Adeyemi Adaramodu (chairman), Salisu Shuaibu Afolabi (deputy)
Appropriations — Olamilekan Adeola (chairman), Ali Ndume (deputy)

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here