Farashin Sefa zuwa Naira a yau Juma’a

0
289
Farashin Sefa zuwa naira
Farashin Sefa zuwa naira

Farashin Sepa ta Nijar zuwa Naira a farashin kasuwar canjin kudade ta Wapa dake Kano a yau, 29 ga Maris, 2024

Darajar canjin kudaden;

Farashin siya 1,835

Farashin siyarwa 1,850

Farashin na iya sauyawa a kowani lokaci, amma wannan shine farshin yanzu yayin da ake hada wannan rahoton.

Yanayin da musayar kudaden ya kasance a jiya;

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here