Farashin Sefa zuwa Naira a yau Laraba

0
317
Farashin Sefa zuwa naira
Farashin Sefa zuwa naira

Farashin Sefa ta Nijar zuwa Naira a farashin kasuwar canjin kudade ta Wapa dake Kano a yau, 17 ga Afrilu, 2024

Darajar canjin kudaden;

Farashin siya 1,685

Farashin siyarwa 1,700

Farashin na iya sauyawa a kowani lokaci, amma wannan shine farshin yanzu yayin da ake hada wannan rahoton.

Yanayin da musayar kudaden ya kasance a jiya;

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here