LabaraiWasanni Mbappe zai maye gurbin Ronaldo a Man Utd By DailyNewsNG - November 16, 2022 0 143 FacebookTwitterPinterestWhatsApp Manchester United na shirin maye gurbin Cristiano Ronaldo, da Kylian Mbappe. Mai horas da ‘yan wasan ya ce Ronaldo ba zai sake buga wa Manchester United wasa ba bayan wata hira da dan wasan na Portugal ya yi da dan jarida Piers Morgan.