A Yau Labarai

Cikakken bayani akan rayuwar tsohon kwamishinan yada labarai na Kano Muhammad Garba

Da farko Muhammad Garba, ya kasance matashi dan asalin jihar Kano zuwa fitaccen mutum mai suna a aikin gwamnati, kafafen yada labarai, da kuma...

Turmutsutsun karɓar tallafin Abinci ya kashe mutane 17 a Anambra

Wani turmutsutsun karɓar tallafin Abincin kirsimeti, ya yi sanadiyyar mutuwar mutane 17 a yanki Okija, dake karamar hukumar Ihiala ta jihar Anambra. Wani dan siyasa...

Mashahuri

Gwamnatin tarayya ta wanke mutane 888 da ake zargi da ta’addanci

Gwamnatin Nigeria ta wanke Mutane 888 wanda ake zargin suna...

Miji ya kashe matar sa saboda rikici akan dafa Doyar da zasu ci

Wani mutum yayi sanadiyyar mutuwar matar sa bayan da...

Stay on top of what's going on with our subscription deal!

Labarai

Gwamnatin tarayya ta wanke mutane 888 da ake zargi da ta’addanci

Gwamnatin Nigeria ta wanke Mutane 888 wanda ake zargin suna da hannu a ayyukan ta'addanci, inda gwamnatin tace an...

Miji ya kashe matar sa saboda rikici akan dafa Doyar da zasu ci

Wani mutum yayi sanadiyyar mutuwar matar sa bayan da rikici ya shiga tsakanin su akan doya. Lamarin ya faru...

Farashin Dala

Kasuwanci

Sai tsohon kayan mu ya kare zamu rage farashin fetur—IPMAN, NNPCL

K Ƙungiyar dillalan man fetur ta Najeriya, IPMAN da kuma kamfanin mai na ƙasa wato NNPCL , sun ce za su ci gaba...

Farashin Dala

Farashin Dala

Siyasa

Sagagi ya mayar da martani bayan cire daga mukamin da gwamnan Kano yayi

Tsohon shugaban ma'aikatan fadar gwamnan Kano, Alhaji Shehu Wada Sagagi, ya yi jawabai da suka danganci cire shi daga mukamin sa da...

Wasanni

Lafiya

Ilimi

Sai tsohon kayan mu ya kare zamu rage farashin fetur—IPMAN, NNPCL

K Ƙungiyar dillalan man fetur ta Najeriya, IPMAN da kuma...

Farashin Dala

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Dala...

Banyi nadamar cire tallafin man fetur ba—Tinubu

Shugaban Nigeria Tinubu, yace ko kadan bai taba jin...

Babu gudu ba ja da baya akan gyaran dokar haraji—Tinubu

Shugaban Nigeria Bola Tinubu, yace babu gudu babu ja...

Al'adu

Labarai A Yau

Tinubu zai gana da yan jarida da karfe 9 na daren yau

Shugaban kasa Bola Tinubu, zai gana da yan jarida a karon farko tun bayan hawan sa karagar mulkin Nigeria a ranar 29 ga watan...

An yi taron sasanci tsakanin yan daban da suka addabi al’ummar Rimi, Yakasai da Kofar Mata

Al'ummar Yakasai, Rimi da Kofar Mata, sun gudanar da taron neman mafita akan matsalar matasa masu harkar daba a unguwannin. Taron ya gudana tsakanin dattawan...

Cutar Lassa ta kashe yan Nigeria 190 a shekarar 2024

Hukumar dakile yaduwar cutuka ta kasa NCDC tace cutar zazzabin Lassa ta kama mutane 1,154, a Nigeria yayin da 190 daga cikin su suka...

Bata gari sun farmaki fadar Etsu Nupe dake Lokoja

Wasu bata gari da ake kyautata zaton cewa yan daba ne sun kai hari fadar Etsu Nupe dake Lokoja, Emannuel Akamisoko Dauda-Sekila, Nyamkpa, inda...
- Advertisement -

Saka doka akan bayar da tallafi zai rage taimako—Peter Obi

Dan takarar shugabancin kasa na jam'iyyar LP Peter Obi, yace sakawa masu son bayar da tallafin kayan abinci doka zai iya rage yawan bayar...

Gidajen man NNPC na Abuja sun fara sun fara siyar da litar fetur akan naira 965

Farashin litar man fetur ta sauka zuwa naira 965 a birnin tarayya Abuja. Jaridar Punch, ta rawaito cewa kamfanin mai na NNPC ya juya farashin...

Har yanzu yan kasuwa basu fara siyar da litar fetur akan farashin da IPMAN tayi alkwari ba na naira 935

Har yanzu wasu daga cikin gidajen man yan kasuwa basu fara siyar da litar fetur akan farashin da IPMAN tayi alkwari ba na naira...

Subscribe

- Gain full access to our premium content

- Never miss a story with active notifications

- Browse free from up to 5 devices at once

Tsaro

Gwamnatin tarayya ta wanke mutane 888 da ake zargi da ta’addanci

Gwamnatin Nigeria ta wanke Mutane 888 wanda ake zargin suna...

Bata gari sun farmaki fadar Etsu Nupe dake Lokoja

Wasu bata gari da ake kyautata zaton cewa yan...
X whatsapp