Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Dala zuwa Naira a yau 22 ga watan Disamba 2024
Darajar canjin kudaden;
Farashin siya ₦1,656
Farashin siyarwa ₦1,660
Dalar...
Gwamnatin jihar Kano zata fara gurfanar da masu kin biyan kudin haraji daga sabuwar shekara mai kamawa.
Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf, ne ya bayyana...
Shugaban Nigeria Bola Tinubu, ya dakatar da wani shirin zuwa kallon wasan jiragen ruwa da aka shirya gudanarwar a mahaifiyar sa jihar Lagos, sakamakon...
Wani turmutsutsun karɓar tallafin Abincin kirsimeti, ya yi sanadiyyar mutuwar mutane 17 a yanki Okija, dake karamar hukumar Ihiala ta jihar Anambra.
Wani dan siyasa...
Shugaban rukunin kamfanonin BUA Abdulsamad Isyaka Rabi'u, ya bayyana goyon bayan sa ga manufofin tattalin arzikin da shugaban Nigeria Bola Tinubu, ke aiwatarwa, yana...
Gwamnatin Najeriya ta musanta zarge-zargen da hukumomin jamhuriyar Nijar suka yi na cewa kungiyar ta'adda ta Lakurawa tare da taimakon jami'an tsaron kasashen waje...
Babban Kamfanin mai na Nigeria NNPCL rage farashin litar Man fetur zuwa N899.
Kamfanin yabi sahun matatar man fetur ta Dangote, wadda a cikin Wannan...