Gwamnatin tarayya ta shirya kashe naira biliyan 100 wajen ciyar da dalibai abinci yayin da suke daukar darasi a makarantun Firamaren gwamnatin Nigeria a shekarar...
Gwamnatin Najeriya ta musanta zarge-zargen da hukumomin jamhuriyar Nijar suka yi na cewa kungiyar ta'adda ta Lakurawa tare da taimakon jami'an tsaron kasashen waje...
Babban Kamfanin mai na Nigeria NNPCL rage farashin litar Man fetur zuwa N899.
Kamfanin yabi sahun matatar man fetur ta Dangote, wadda a cikin Wannan...