Gwamnatin tarayya ta kashe kudaden da yawan su yakai naira biliyan 8.73, wajen samar da tsayayyiyar wutar lantarki a filin tashi da saukar jiragen saman...
Gwamnatin tarayya ta ayyana ranakun laraba da alhamis 25-26 na watan Disamba a matsayin ranakun bukukuwan kirsimeti.
Ministan harkokin cikin gida, Olubunmi Tunji-Ojo, ne ya...