HomeLabaraiAmbaliyar ruwa ta kashe mutum 24 a jihar Katsina

Ambaliyar ruwa ta kashe mutum 24 a jihar Katsina

Date:

Related stories

Yadda ake canzar da kudin Sepa zuwa Naira a yau Lahadi

Farashin Separ Nijar zuwa Naira a farashin kasuwar canjin...

Yadda ake canzar da kudin Fam zuwa Naira a yau Lahadi

Darajar musayar Naira da Fam bisa bayanan da aka...

Yadda ake canzar da kudin Yuro zuwa Naira a yau Lahadi

Farashin bakar kasuwar Yuro zuwa Naira a yau,29 ga...

Yadda ake canzar da kudin Dala zuwa Naira a yau Lahadi

Farashin bakar kasuwar Dala zuwa Naira a yau,29 ga...

DA DUMI-DUMI: CBN ya kara wa’adin rufe karbar tsoffin kudi

A karshe dai babban bankin Najeriya ya kara wa'adin...

Aƙalla mutum 24 ne suka rasu tare da lalata gida 16,625 a Jihar Katsina da ke arewacin Najeriya sakamakon ambaliyar ruwa da aka fuskanta a daminar bana ya zuwa yanzu.

Hukumar agajin gaggawa ta ƙasa reshen Katsina, SEMA, ta bayyana ranar Juma’a cewa ambaliyar ta kuma lalata gona 1,620 a yankunan Danja, da Ingawa da kuma Kafur.

Cikin wata sanarwa, kakakin hukumar Umar Muhammad ya ce an yi asarar kayan amfanin gona na miliyoyi sakamakon annobar.

Ya ce nan gaba kaɗan gwamnatin jihar za ta fara raba wa waɗanda abin ya shaf kayayyakin tallafi.

Jihohi da dama a Najeriya sun fuskanci ambaliya a wannan damina, wadda ta jawo rufe babbar hanyar da ta haɗa Abuja da Lokoja babban birnin Jihar Kogi mai maƙwabtaka.

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Latest stories