Hotuna: Buhari ya kaddamar da sabon takardun kudin Naira

0
109

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kaddamar da sabbin takardun kudi na Naira 200, 500 da 1000 da aka yi wa kwaskwarima.

Taron ya gudana ne a Abuja.

Sabon takardar Naira 200
Sabon takardar Naira 500
Sabon takardar Naira 1,000