NECO ta fitar da sakamakon jarrabawar watan Nuwamban 2022

0
116

 

Hukumar shirya jarrabawar NECO ta sanar da fitar da sakamakon jarrabawar SSCE da daliban makarantun sakandare suka rubuta acikin watan Nuwamba zuwa Disambar 2022.

Magatakardan NECO  Farfesa Dantani Ibrahim Wushishi ya bayyana hakan a ranar alhamis a garin Minna da ke jihar Neja.

 

Wushshi ya ce, dalibai 59,124 ne suka rubuta jarrabawar – Maza 31,316 da Mata 27,808..

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here