A Yau Labarai

Za’a yi kidayar al’ummar Nigeria a shekarar 2025

Shugaban hukumar kidaya ta kasa NPC, Nasir Isa Kwarra, ya sanar da cewa zasu gudanar da kidayar al'ummar Nigeria a cikin shekara mai kamawa ta...

Cutar Maleriya tana saka Nigeria asarar dala biliyan 1

Gwamnatin tarayyar Nigeria tace cutar zazzabin cizon sauro tana saka kasar yin asarar dala biliyan 1 da miliyan dari, a kowacce shekara. Ministan lafiya, Farfesa...

Mashahuri

Dole ne farashin man Matatar Fatakwal yayi sauki akan na Dangote—Dillalan Fetur

Dillalan fetur sun gindayawa NNPCL sharadi kafin siyan fetur...

Majalisar wakilai ta tabbatar da Olufemi Oluyede a matsayin babban hafsan sojin kasa

Majalisar wakilai ta tabbatar da Olufemi Oluyede, a matsayin...

Stay on top of what's going on with our subscription deal!

Labarai

Dole ne farashin man Matatar Fatakwal yayi sauki akan na Dangote—Dillalan Fetur

Dillalan fetur sun gindayawa NNPCL sharadi kafin siyan fetur daga matatar Fatakwal, dake jihar Rivers, yayin da dillalan...

Kudirin dokar haraji ya tsallake karatu na biyu a majalisar dattawa

Kudirin yin gyara a dokar haraji ta Nigeria wanda shugaban kasar ya aikewa majalisun dokokin kasa ya tsallake...

Farashin Dala

Kasuwanci

Dole ne farashin man Matatar Fatakwal yayi sauki akan na Dangote—Dillalan Fetur

Dillalan fetur sun gindayawa NNPCL sharadi kafin siyan fetur daga matatar Fatakwal, dake jihar Rivers, yayin da dillalan suka ce dole ne...

Farashin Dala

Farashin Dala

Siyasa

Ganduje yace APC zata dade tana mulkar Nigeria

Shugaban jam'iyyar APC dake mulkin Nigeria Abdullahi Umar Ganduje, yace alamu sun bayyana akwai yiwuwar jam'iyyar zata dade tana Mulki a Nigeria,...

Wasanni

Lafiya

Ilimi

Kudirin dokar haraji ya tsallake karatu na biyu a majalisar dattawa

Kudirin yin gyara a dokar haraji ta Nigeria wanda...

Za’a yi kidayar al’ummar Nigeria a shekarar 2025

Shugaban hukumar kidaya ta kasa NPC, Nasir Isa Kwarra,...

Shugaban Nigeria ya gana da shugaba Macron na Faransa

Shugaban Ƙasar Nigeria Bola Ahmed Tinubu, ya ziyarci kasar...

Gwamnatin Yobe ta bawa masu ambaliya da yan kasuwa tallafin kusan biliyan 3

Gwamnatin jihar Yobe, ta samar da shirin tallafawa mutanen...

Farashin fetur ka’iya dawowa kasa da naira 1000—Dillalai

Yan kasuwar man fetur a Nigeria sun ce farashin...

Al'adu

Labarai A Yau

Banar Kwankwaso ta bayyana a kasar India

Banner Kwankwaso ta bayyana a kasar India yayin da yan makaranta yan asali garin suke nuna goyon baya gareshi ga neman kujerar shugaban kasa...

Bamu cimma matsaya ba akan siyan Erling Haaland – Perez

Shugaban kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid, Florentino Perez ya ce ba shi da masaniyar komai game da batun yarjejeniyar sakin Erling Haaland daga...

Kante ba zai buga gasar cin kofin duniya ba

Dan wasan tsakiya na Faransa da Chelsea N'Golo Kante ba zai buga gasar cin kofin duniya da za a yi a Qatar ba sakamakon...

Madagascar ta kori ministanta saboda goyon bayan Ukraine

Shugaban kasar Madagascar Andry Rajoelina ya kori ministan harkokin wajen kasar Richard Randriamandranto, ba tare da bayar da wani bayani ba. Wannan dai na zuwa...
- Advertisement -

Ku kwashe jama’ar da suke zaune a yankunan magudanun ruwa – Sadiya Farouq

Ministar Harkokin Jinƙai, Agaji da Inganta Rayuwa, Hajiya Sadiya Umar Farouq, ta faɗakar da gwamnatocin jihohi da na ƙananan hukumomi da ma shugabannin jama’a,...

Ba ni na ba da umarnin tsare El-Rufai a Anambra ba – Peter Obi

Dan takarar Shugaban Kasa na Jam’iyyar LP, Peter Obi, ya musanta zargin bai wa jami’an tsaro umarnin tsare Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, yayin...

Ranar litinin za a ci gaba da karatu a jami’ar ABU

Jami’ar Ahmadu Bello ta Zariya (ABU) ta sanya Litinin 24 ga watan Oktoba da muke ciki a matsayin ranar da dalibanta za su dawo...

Subscribe

- Gain full access to our premium content

- Never miss a story with active notifications

- Browse free from up to 5 devices at once

Tsaro

Sojojin Nigeria sun bukaci karin kudi saboda inganta aikin su

Mai rikon mukamin Hafsan sojojin kasa, na Nigeria Laftanar...

Sojojin jamhuriyar Niger sun kashe mayakan Lakurawa

Sojojin jamhuriyar Niger sun kashe mayakan Lakurawa Rundunar sojin Jamhuriyar...
X whatsapp