A Yau Labarai

Ngozi Okonjo-Iweala, ta sake zama shugabar hukumar kasuwanci ta duniya

Haifaffiyar Nigeria, masaniya akan harkokin tattalin arziki da kasuwanci Ngozi Okonjo-Iweala, ta sake zama shugabar hukumar kasuwanci ta duniya a karo na biyu. Ngozi, itace mace...

Kungiyar ASUP zata shiga yajin aiki a farkon Disamba

Shugaban kungiyar makarantun kimiyya da fasaha, ta Kasa ASUP reshen jihar Kaduna Kwamared Abubakar J. Abdullahi, yace za'a rufe makarantun kimiyya da fasaha dake...

Mashahuri

Farashin Dala

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Dala...

Shinkafar da muka kama ba ta tallafi bace—-Muhyi Magaji

Hukumar karbar koke koke da hana cin hanci da...

Stay on top of what's going on with our subscription deal!

Labarai

Farashin Dala

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Dala zuwa Naira a yau 30 ga watan Nuwamba 2024 Darajar...

Shinkafar da muka kama ba ta tallafi bace—-Muhyi Magaji

Hukumar karbar koke koke da hana cin hanci da rashawa ta jihar Kano PCACC ta janye kalamanta akan...

Farashin Dala

Kasuwanci

Farashin Dala

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Dala zuwa Naira a yau 30 ga watan Nuwamba 2024 Darajar canjin kudaden; Farashin siya ₦1,730 Farashin...

Farashin Dala

Siyasa

Ganduje yace APC zata dade tana mulkar Nigeria

Shugaban jam'iyyar APC dake mulkin Nigeria Abdullahi Umar Ganduje, yace alamu sun bayyana akwai yiwuwar jam'iyyar zata dade tana Mulki a Nigeria,...

Wasanni

Lafiya

Ilimi

Fiye da mutane 200 sun nutse a hatsarin jirgin ruwan a Niger

A jihar Niger wani mummunan hadarin jirgin kwale-kwale, ya...

Ngozi Okonjo-Iweala, ta sake zama shugabar hukumar kasuwanci ta duniya

Haifaffiyar Nigeria, masaniya akan harkokin tattalin arziki da kasuwanci...

Babu gaskiya a fara aikin matatar mai ta Fatakwal–Al’ummar Alesa

Kamfanin mai na Nigeria NNPCL, ya musanta ikirarin da...

An bude kasuwar Birnin Gwari bayan shafe kusan shekara 10 a rufe

Gwamnatin jihar Kaduna ta sake bude kasuwar birnin Gwari,...

Al'adu

Labarai A Yau

Dalilin da yasa Tinubu zai yi nasara – Fitch

Kungiyar Fitch Solutions Country Risk & Industry Research ta yi hasashen cewa dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC, Bola Tinubu, zai iya lashe...

Gwamnatin sojin Mali ta mayar da ‘yan sandan kasar karkashin rundunar soja

Gwamnatin mulkin Sojin Mali ta mayar da ‘yan sandan kasar karkashin rundunar sojojinta, a kokarin da take yi na murkushe ‘yan ‘ta’adda masu ikirarin...

Akwai yuwuwar a haramtawa Tunisia halartar gasar cin kofin duniya – FIFA

Za a iya haramtawa Tunisiya halartar gasar cin kofin duniya da za a yi a Qatar a wata mai zuwa idan gwamnatin kasar ta...

Mahara sun kone gidaje 10, sun kwashi abinci a kauyen Kano

Maharan da ba a sansu ba sun kai farmaki a Dan Jamfari ta kauyen Barbaji da ke Karamar Hukumar Rogo a Jihar Kano. Wani mazaunin...
- Advertisement -

‘Yan sanda sun cafke kasurgumin dan bindiga a Jigawa

Rundunar ‘yansandan Jihar Jigawa ta cafke wani mutum mai suna Abdulkadir Alhassan mai shekaru 42 da haihuwa wanda ya dade yana ta’addanci a jihar...

Babu inda aka dasa bom a Abuja – Rundunar ‘yan sanda

Rundunar ’yan sandan Babban Birnin Tarayya Abuja ta karyata rade-radin da ake yadawa na cewa an dasa bama-bamai a birnin. Bayanin haka ya fito ne...

Gwamnatin Gombe ta dauki ma’aikatan lafiya 451 aiki

Gwamnatin jihar Gombe ta dauki ma’aikatan kiwon lafiya 440 aiki domin sake fasalin fannin kiwon lafiya domin samar da ingantaccan aiki. Hakan na kunshe ne...

Subscribe

- Gain full access to our premium content

- Never miss a story with active notifications

- Browse free from up to 5 devices at once

Tsaro

An bude kasuwar Birnin Gwari bayan shafe kusan shekara 10 a rufe

Gwamnatin jihar Kaduna ta sake bude kasuwar birnin Gwari,...

Sojojin Nigeria sun bukaci karin kudi saboda inganta aikin su

Mai rikon mukamin Hafsan sojojin kasa, na Nigeria Laftanar...
X whatsapp