A Yau Labarai

Bankin CBN ya kara kudin ruwa zuwa kaso 27.50

Babban bankin kasa CBN, ya kara abin da za'a rika biya na kudin ruwa bayan karbar aron kudi zuwa kaso 27.50, wanda a baya ake...

Dattawan arewa sun kalubalanci kudirin dokar haraji ta Nigeria

Kungiyar dattawan arewa ta kalubalanci kudirin dokar yin garambawul ga fannin haraji da shugaban Kasa Tinubu ya aikewa majalisun dokokin kasa, inda kungiyar tace...

Mashahuri

Farashin Dala

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Dala...

Shugaban Nigeria zai tafi kasar Faransa a gobe

Shugaban Ƙasar Nigeria Bola Tinubu, zai tafi kasar Faransa...

Stay on top of what's going on with our subscription deal!

Labarai

Farashin Dala

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Dala zuwa Naira a yau 27 ga watan Nuwamba 2024 Darajar...

Gwamnatin Kano ta fara biyan mafi karancin albashi na naira dubu 71

Gwamnatin Kano ta cika alkawarin data dauka na fara biyan mafi karancin albashin ma'aikata da tace zata fara...

Kasuwanci

Farashin Dala

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Dala zuwa Naira a yau 27 ga watan Nuwamba 2024 Darajar canjin kudaden; Farashin siya ₦1,750 Farashin...

Siyasa

Ganduje yace APC zata dade tana mulkar Nigeria

Shugaban jam'iyyar APC dake mulkin Nigeria Abdullahi Umar Ganduje, yace alamu sun bayyana akwai yiwuwar jam'iyyar zata dade tana Mulki a Nigeria,...

Wasanni

Lafiya

Ilimi

Gwamnatin Kano ta fara biyan mafi karancin albashi na naira dubu 71

Gwamnatin Kano ta cika alkawarin data dauka na fara...

Bankin CBN ya kara kudin ruwa zuwa kaso 27.50

Babban bankin kasa CBN, ya kara abin da za'a...

Matatar Fetur ta Warri zata fara aiki bada jimawa ba—NNPCL

Kamfanin man fetur na Nigeria NNPCL, ya sanar da...

Yahaya Bello ya shiga hannun hukumar EFCC

Tsohon gwamnan jihar Kogi Yahaya Bello, ya shiga hannun...

Sojojin Nigeria sun bukaci karin kudi saboda inganta aikin su

Mai rikon mukamin Hafsan sojojin kasa, na Nigeria Laftanar...

Al'adu

Labarai A Yau

Sojoji sun kashe ‘yan ta’addar ISWAP 19 a wata arangama a Borno

Akalla ‘yan ta’addar ISWAP 19 ne suka rasa rayukansu a lokacin da dakarun Operation HADIN KAI suka fatattakie su a Gamboru Ngala da ke...

Bamu da wani shiri na sayar da kamfanin rarraba wutar lantarki na Nijeriya – Gwamnati

Ma’aikatar Wutar Lantarki ta Nijeriya ta ce ba ta da wani shiri na sayar da kamfanin rarraba wutar lantarki ta Nijeriya (TCN). A wata sanarwa...

Kwalara ta kashe mutum 233 a Najeriya

Hukumar yaƙi da cutuka masu yaɗuwa ta Najeriya(NCDC) ta ce cutar kwalara ta kashe mutum 233 a jihohi 31 na ƙasar. Sannan hukumar ta ce...

Ambaliyar ruwa ta kashe mutum 500 a Najeriya

Hukumomi a Najeriya sun tabbatar da mutuwar akalla mutum 500 sanadin ambaliyar ruwan da take ci gaba da tafka barna a fadin kasar. Mutanen sun...
- Advertisement -

Dalilin da ya sa Peter Obi ba zai iya lashe zabe a Najeriya ba – Shagari

Tsohon mataimakin gwamnan jihar Sokoto, Mukhtar Shagari ya ce dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Labour, Peter Obi ba zai iya lashe zabe a...

Kungiyar kwadago ta yabawa Gbajabiamila saboda shiga tsakanin rikicin ASUU da Gwamnati

Kungiyar Kwadago ta Najeriya (NLC) ta yabawa shugaban majalisar wakilai Femi Gbajabiamila kan tsoma bakinsa kan rikicin da ya dade a tsakanin kungiyar malaman...

Zamfara ta sake bude makarantu 45 sakamakon samun tsaro

Gwamnatin jihar Zamfara ta bude makarantu 45 daga cikin 75 da ta rufe saboda rashin tsaro, kamar yadda ma'aikatar ilimi ta sanar a ranar...

Subscribe

- Gain full access to our premium content

- Never miss a story with active notifications

- Browse free from up to 5 devices at once

Tsaro

Sojojin Nigeria sun bukaci karin kudi saboda inganta aikin su

Mai rikon mukamin Hafsan sojojin kasa, na Nigeria Laftanar...

Sojojin jamhuriyar Niger sun kashe mayakan Lakurawa

Sojojin jamhuriyar Niger sun kashe mayakan Lakurawa Rundunar sojin Jamhuriyar...

Yan ta’adda sun yi yunkurin sace mutane a hanyar Katsina

Jihar Katsina dake daya daga cikin jihohin arewa maso...
X whatsapp